Monday, December 15
Shadow
Ji yanda Wata matar aure ta mauje mijinta da itace ya sheke a jihar Yobe

Ji yanda Wata matar aure ta mauje mijinta da itace ya sheke a jihar Yobe

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Wata mata me suna Hadiza Mamuda 'yar kimanin shekaru 35 ta make mijinta da itace ya mutu a kauyen Garin Abba dake karamar hukumar Fika ta jihar Yobe. Lamarin ya farune yayin da muhawara ta yi zafi tsakaninsu akan abinci. Kakakin 'yansandan jihar, SP Dungus Abdulkarim ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kama matar inda ake bincike kuma za'a gurfanar da ita a gaban kotu. Yace mijin na da mata biyu kuma ya mutu ya bar yara 5. Kwamishinan 'yansandan jihar, Emmanuel Ado ...
Da Duminsa: Ji yanda aka gano wata masana’antar hada ababen Hwasheywa a Kwakwaci Kano

Da Duminsa: Ji yanda aka gano wata masana’antar hada ababen Hwasheywa a Kwakwaci Kano

Duk Labarai
Rahotanni daga jihar kano na cewa, hukumar kula da abinci da magunguna ta kasa, NAFDAC ta gano wata masana'antar hada ababen fashewa ko ace bama-bamai a Kwakwaci Kano. An gano lita 88,560 ta kemil daban-daban da ake amfani dasu wajan hada ababen fashewa irin su bamabamai a Kano. Shugaban hukumar, Prof. Mojisola Adeyeye, ce ta bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a Fagge, Kano. Daraktan Bincike na hukumar, Dr Martins Iluyomade ne ya wakilceta a wajan binciken inda yace bai taba ganin tarin kemikal a waje guda ba irin wanda ya gani a Kanon. Yace irin wannan kemikal sai mai bada shawara ga shugaban kasa kan harkar tsaro ya amince ake shigo dashi cikin kasa yace kuma irin wannan da suka gani zai iya tayar da gaba dayan Kano idan aka hada ababen fashewa dashi. Yace amma m...
‘Jam’iyyarmu ta APC na fuskantar barazanar faɗuwa a 2027’>>Inji Adamu Garba, ji dalilinsa

‘Jam’iyyarmu ta APC na fuskantar barazanar faɗuwa a 2027’>>Inji Adamu Garba, ji dalilinsa

Duk Labarai
Wani jigo a jam'iyyar APC mai muki a Najeriya wanda kuma ya nemi takarar shugaban kasa a jam'iyyar a baya, ya bayyana wa BBC cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da jam'iyyarsu ta APC na fuskantar babbar barazana a zaɓe mai zuwa. Alhaji Adamu Garba, ya ce makusantan shugaban ƙasar ba sa fada masa gaskiya kan ainihin abin da ke faruwa musamman a arewacin ƙasar, yana gargaɗin cewa hakan zai iya jefa gwamnatin cikin haɗari. Ya kara da cewa hadakar 'yan hamayya ta ADC na iya zamar wa APC kadangaren bakin tulu a zaɓe mai zuwa, musamman bayan rasuwar tsohon shugaban ƙasar Muhammadu Buhari. Ya ce idan aka lura tsarin da aka bi wajen kirkiro APC tun ainahi, jam'iyyar ta samu mafi rinjayen kuri'unta daga arewa ne har ta kafa gwamnati a 2015. ''Saboda mu arewaci a wannan lokacin mun ...
An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò

An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò

Duk Labarai
An Kàmà Shì Yana Yin Tsirè Da Naman Kàrè A Kanò. {"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Dubun sa ta cika ne a bayan Sakatariyar Audu Bako dake cikin birnin Kano, inda tuni 'yan sanda suka zuba shi a mota suka yi awon gaba da shi.
Da Duminsa: Gwamnatin tarayya zata biya ma’aikatan Na-power kudaden da suke bi

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya zata biya ma’aikatan Na-power kudaden da suke bi

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta bayyana aniyarta ta biyan hakkokin ma'aikatan N-Power har Naira Biliyan 81 da suke bi na aikin da suka yi a tsakanin shekarun 2022 zuwa 2023 Hakan na zuwane bayan wata ganawa ta sirri da aka yi da mataimakin kakakin majalisar Dattijai, Sanata Jibrin Barau ranar Talata, 22 ga watan Yuli. An yi zamanne tsakanin wakilan ma'aikatan N-Power din da lauyansu, Abba Hikima da kuma ministan jinkai, Nentawe Yilwatda. A jawabinsa na bayan taro, Sanata Barau ya bayyana cewa, ma'aikatan N-Power din su je majalisa dan nema taimako inda shi kuma ya tuntubi ministan jin kai wanda lamarin ke karkashinsa, yace kuma an samu fahimtar juna. Yace a zaman tattaunawar an samu ci gaba sosai har ma ma'aikatan N-Power din sun janye karar da suka shigar a kotu. Ministan ya bayar da ...
Kalli Bidiyo: Shima Sanata Godswill ya yi subutar baki inda yace an yi jana’izar Tinubu maimakon yace Buhari

Kalli Bidiyo: Shima Sanata Godswill ya yi subutar baki inda yace an yi jana’izar Tinubu maimakon yace Buhari

Duk Labarai
Kakakin majalisar Dattijai Sanata Godswill Akpabio yayin da yake jinjinawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan kokarin da yayi a wajan jana'izar Tsohon shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari. Yace Jana'izar Bola Ahmad Tinubu maimakon yace Jana'izar Muhammadu Buhari amma daga baya ya gyara. https://twitter.com/chude__/status/1948078426742768092?t=EgDjXP4KLSZ0W1OR7t0Yaw&s=19 A baya dai Gwamnan Imo, Hope Uzodinma shima yayi wannan subutar baki.
KALLI DA DUMI-DUMINSA: Yanda Matashi Ya Hau Kan Karfen Sabis, Yace Bazai Sauko Ba Sai Dan Gwamnan Bauchi, Shamsudeen Ya Amince Zai FitoTakarar Sanata

KALLI DA DUMI-DUMINSA: Yanda Matashi Ya Hau Kan Karfen Sabis, Yace Bazai Sauko Ba Sai Dan Gwamnan Bauchi, Shamsudeen Ya Amince Zai FitoTakarar Sanata

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false} Daga Muhammad Kwairi Waziri Wani matashi a unguwar Nasarawa da ke Bauchi ya janyo hankalin jama’a bayan ya hau saman karfen sabis yana ƙoƙarin janyo kulawar jama’a da gwamnati. Matashin ya bayyana cewa ba zai sauko ba sai dai in Dan Gwamna Bauchi, Shamsudeen Bala Mohammed, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Sanata a 2027. Lamarin ya janyo ɗimbin mutane da suka taru domin kallo, yayin da jami’an tsaro da na hukumar bada agajin gaggawa suka isa wajen domin shawo ka...