Monday, February 16
Shadow
Kalli Bidiyon:Daga yau na bar Darikar Tijjaniyya tunda daga ‘yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su nemo Bokaye a cikinta>>Inji Anas

Kalli Bidiyon:Daga yau na bar Darikar Tijjaniyya tunda daga ‘yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su nemo Bokaye a cikinta>>Inji Anas

Duk Labarai
Wani matashi me suna Anas ya bayyana cewa, daga yau ya bar Darikar Tijjaniyya. Matashin ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace yaga daga masu kudin Karya sai 'yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su samo bokaye. https://www.tiktok.com/@anas_n_f_s/video/7591556066911997195?_t=ZS-92oV1d42bI1&_r=1
Kalli Bidiyon: An bayyana abinda Kasar Amùŕkà zatawa Shugaba Tinubu idan aka yi magudin zabe a 2027

Kalli Bidiyon: An bayyana abinda Kasar Amùŕkà zatawa Shugaba Tinubu idan aka yi magudin zabe a 2027

Duk Labarai
Dan PDP, Dr. Adetukunbo Pearse ya bayyana cewa idan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi magudin zabe a zaben shekarar 2027 Zai bace. Ya bayyana cewa, idan hakan ta faru Shugaban kasar Amurka zai dauke Shugaba Tinubu kaar yanda yayiwa shugaban kasar Venezuela. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV. https://twitter.com/i/status/2007837051249741877
Shugaba Tinubu na sha zazzafar suka saboda wani abu da yayi da ya jawowa Najeriya abin magana

Shugaba Tinubu na sha zazzafar suka saboda wani abu da yayi da ya jawowa Najeriya abin magana

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shan suka saboda wallafa hoton da ake zargin an yishi da AI(watau hoton Boge) Shugaban ya wallafa hotonne ta shafinsa na X. Ya wallafa cewa yana tare da shugaban kasar Rwanda, Paul Kagame inda aka gansu tare zaune. Saidai an gano cewa hoton da AI aka yishi. Hakan ya jawowa shugaban kasar suka sosai inda da yawa suka ce hakan abin kunyane ga Najeriya. https://twitter.com/i/status/2007850631579529506 https://twitter.com/i/status/2007941035385909582 https://twitter.com/i/status/2008038389296021750
Kalli Bidiyon: Kai Duniya, Wannan ‘yan Matan sun dauki hankula bayan da Mahaifinsu ya rasu suka ce ba zasu je kan gawarsa ba

Kalli Bidiyon: Kai Duniya, Wannan ‘yan Matan sun dauki hankula bayan da Mahaifinsu ya rasu suka ce ba zasu je kan gawarsa ba

Duk Labarai
Wadannan matasan 'yan matan sun dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da mahaifinsu ya rasu amma suka ce ba zasu hakarci jana'izar su ba. Sun bayyana cewa, tun suna kananan yara ya barsu, bai san cinsu ba, bai san shan su ba, sannan a yanzu idan aka zo neman aurensu cewa ake shegune. Sun bayyana cewa, ko Sallah suka yi ba zasu masa addu'a ba. https://www.tiktok.com/@fatima.yakubu54/video/7591445440088837397?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7591445440088837397&source=h5_m&timestamp=1767546204&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_ca...
Kalli Bidiyon Da Duminsa: Daya daga cikin manyan malaman Arewa ya bayyana cewa kasar Amurka ta sakashi cikin wanda zata kawowa Khàrì

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Daya daga cikin manyan malaman Arewa ya bayyana cewa kasar Amurka ta sakashi cikin wanda zata kawowa Khàrì

Duk Labarai
Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa kasar Amurka ta sakashi cikin malaman da zata jefawa Bòm. Ya bayyana hakane a yayin karatun da yake a masallacinsa. Malam ya kara da cewa an kirashi a waya aka sanar dashi daga Abuja. Kasar Amurka ta kawo Khàrì jihar Sokoti inda tace tana fadane da masu Mhuzghunawa Kiristoci.