Allah Sarki: Bidiyon yaken Karfin Hali da Malam Bashir Haruna ke yi ya dauki hankula
An ga malam Bashir Haruna yana yake bayan da akawa matarsa da 'ya'yansa aika-aika.
Da yawa dai sun bayyana hakan da cewa, Karfin haline yake.
Wasu kuma sun bayyana cewa tsabar rudewa ce.
https://twitter.com/i/status/2014397321866264801








