Kalli Bidiyon: Yanda yaran Rarara sukawa Mansurah Isah Dibar Albarka suka fitar da update dinta
A yayin da ake yakin cacar baki tsakanin Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah da Rarara da Matarsa A'ishatulhumaira bayan da Mansuran ta fita daga Tafiyar Triple R.
Wasu mata yaran Rarara sun fito sun saki Update din Mansurah Isah.
A baya dai Mansurah Isah ta fice daga tafiyar Rarara ta Triple R, saida wasu Rahotanni sun fito sun bayyana cewa ta koma tafiyar.
Saidai Kwatsam ana kan hakane sai ga Mansurah Isah ta sake fitowa tace ta bar Tafiyar Rarara ta Triple R kuma ta musu alkawarin ba zata yi hira da 'yan jarida ba.
Tace amma taga ana tura yara suna mata rashin Kunya a kafafen sadarwa inda ta gargadi Rarara da matarsa A'ishatulhumaira inda tace idan aka fara tone-tone abin ba zaiwa kowa dadi ba.
A'ishatulhumaira, matar Rarara ta mayarwa da Mansurah Isah da martanin ...








