Kalli Bidiyon Wani sabin yayi da ya fito tsakanin ‘yan matan Arewa: Idan Bamu samu mijin aure ba, zamu koma Qaruwanchy>>Inji Wadannan ‘yan matan
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Wata sabuwar gasa ta fito a tsakanin 'yan matan Arewa inda suke bayyana cewa, idan basu samu mazan aure ba, zasu koma karuwanci.
Gasar An faratane a Tiktok kuma tuni 'yan mata suka rika bayyana hakan a shafukansu
Saidai da yawa na gaya musu cewa wannan ba fata me kyau bane suke yiwa kansu.
https://www.tiktok.com/@meramu001/video/7614975011773811989?_r=1&_t=ZS-94XRPvpbLbV
https://www.tiktok.com/@yhufoundme001/video/7614987037980101906?_r=1&_t=ZS-94XTS21LiVt








