Kalli Bidiyon: Shehu yakan shaki Kamshim Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Farfesa Maqari
Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, Shehu Inyas yakan shagi kamshin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayin da suke ganawa.
Ya bayyana hakane a wani karatunsa inda yake cewa, Shehu yace akwai wani gari a kusa da garinsu da ke da kyawawan 'yan mata amma basu taba daukar hankalinsa ba.
Saboda Manzon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kwashe komai na tare dashi.
https://www.tiktok.com/@zubairuabdullahi77/video/7646957542790204692?_r=1&_t=ZS-96wvSgf1BwL








