Kalli Bidiyon: Ganin Malam Nuhu Ribadu tare da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a mota daya ya jawo cece-kuce
An ga Me baiwa shugaban kasa shawara akan Harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu suna a cikin mota daya tare da shugaban kasa.
Hakan yasa mutane ke ta maganganun cewa, lamarin tsaro ne suka tattaunawa shiyasa.
https://twitter.com/DejiAdesogan/status/2004655440043671604?t=n1OFHqTh422CKlyKnPTE1w&s=19






