Monday, November 23
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Kalar Sallar da aka ga wasu Yarbawa na yi a wajan Sallar Idi ta dauki hankula sosai

Kalli Bidiyon: Kalar Sallar da aka ga wasu Yarbawa na yi a wajan Sallar Idi ta dauki hankula sosai

Duk Labarai
A sallar idi ta bana an ga yanda wasu yarbawa ke wata irin sallah wadda wasu ke bayyanawa ta da irin sallar wanda bai da ilimin addini. Wadanda aka gani din wasu basu iya sujada ba, wasu kuma ba nutsuwa gadai sunan kala-kala. Da yawa sun rika tambayar wai dama su basu da ilimin yin sallar ne kokuwa yaya? https://twitter.com/i/status/2059939046965625281 https://twitter.com/i/status/2059939046965625281
Kalli Bidiyon: Bayan da Gfresh ya bar matarsa a Abuja ya tafi Kano, An ganshi tare da Saniya Haruna a Dakin Otal

Kalli Bidiyon: Bayan da Gfresh ya bar matarsa a Abuja ya tafi Kano, An ganshi tare da Saniya Haruna a Dakin Otal

Duk Labarai
Mutane da yawa a Tiktok na ta zargin cewa, An ga Sadiya Haruna da Gfresh a dakin Otal. Sadiya Haruna ta hau Live inda aka ga Shima Gfresh ya hau Live kuma masu sharhi sun bayyana cewa, dukansu a daki daya suke bayan lura da wasu abubuwan dake dakin. Saidai hakan na faruwa ne bayan da Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, ya bar matarsa a Abuja sun yi fada saboda ta zagi Mahaifiyarsa. https://www.tiktok.com/@odafare123/video/7645280837864295700?_r=1&_t=ZS-96nQEHbzTmq https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7645383372277058824?_r=1&_t=ZS-96nRxQsqPnG
Kalli Bidiyon: Wai me yasa Musulmai kuke haka ne? Wata matashiyar Kirista ta nuna bacin rai bayan tarar da ana sallah akan Titi

Kalli Bidiyon: Wai me yasa Musulmai kuke haka ne? Wata matashiyar Kirista ta nuna bacin rai bayan tarar da ana sallah akan Titi

Duk Labarai
Wata matashiyar Kirista ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka tsayar da motarsu yayin da ake sallah akan Titi. Ta dauki Bidiyo tana waya tana fadar cewa hakan bai dace ba, inda suma Kiristoci zasu yi hakan yaya kenan? Ta yi fatan cewa, Allah yasa sallar da suke ta zama sanadiyyar kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya. https://twitter.com/i/status/2059872797695095234
Duniya Tazo Karshe: Hisbah Kano ta kama wasu ‘yan mata da ake zynq dasu a bainar jama’a

Duniya Tazo Karshe: Hisbah Kano ta kama wasu ‘yan mata da ake zynq dasu a bainar jama’a

Duk Labarai
Rahotanni daga Hukumar Hisbah dake Kano sun bayyana cewa, Hukumar ta Hisbah ta kama wasu 'yan mata da ake aikata Alfasha dasu a bainar jama'a. Jami'in hukumar ne ya tabbata da hakan a gaban 'yan matan da aka kamo inda yace cewa duk wanda ya je karbar belin 'yan matan sai ya saka kafar wando daya dashi. Lamarin dai ya jawo cece-kuce nda da yawa ke cewa, Duniya tazo karshe. https://www.tiktok.com/@y.m.y.ingawa/video/7644702150957763861?_r=1&_t=ZS-96l4QnsQetb
Kalli Bidiyon: Kalar Sujadar da dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye ke yi ta jawo cece-kuce

Kalli Bidiyon: Kalar Sujadar da dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye ke yi ta jawo cece-kuce

Duk Labarai
Dan Attajirin kasar Yarbawa, Raheem Okoye wanda dane a wajan hamshakin Attajirin Yarbawan me suna Rasaq Okoye ya dauki hankula saboda irin sujadar da yake yi. An ganshi dai yana kai kansa kasa amma baya saka goshin nasa a kasa. Da yawa dai sun bayyana cewa wannan alamace ta cewa dama can baya sallar ko kuma bai san yadda ake sallar ba. https://twitter.com/i/status/2059860453459743182
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bidiyo Tsageran dan Tiktok dinnan, Y America yayi zyna da daya daga cikin ‘yan matansa a Tiktok live

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Bidiyo Tsageran dan Tiktok dinnan, Y America yayi zyna da daya daga cikin ‘yan matansa a Tiktok live

Duk Labarai
Jama'a sun cika da mamaki a Tiktok bayan da suka ga Bidiyon tsageran dan Tiktok dinnan me suna Y America yana Zyna da daya daga cikin 'yan matan da yake tambele dasu. A Bidiyon wanda aka yi screenrecord na lamarin an ga sauran matan dake cikin Live din suna ta zugashi ya ci gaba. Wasu sun yi masa fatan shiriya inda wasu suka rika Allah wadai dashi. Saboda Munin Bidiyon, ba zamu iya wallafashi anan ba.
Bazan sake yin aure ba amma kuma dole in sake haihuwa ko ma ta halin yaya dan ina son haihuwar diya mace>>Inji daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata

Bazan sake yin aure ba amma kuma dole in sake haihuwa ko ma ta halin yaya dan ina son haihuwar diya mace>>Inji daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata

Duk Labarai
Daya daga cikin zawarawan taurarin fina-finai mata ta daga kudancin Najeriya, Regina Daniels wadda suka rabu da mijinta, Sanata Ned Nwoko tace ba zata sake aure ba. Saidai tace amma ko ta halin kaka tana son sake haihuwa dan samun diya mace. Regina Daniels dai tana da da namiji wanda suka haifa da Ned Nwoko wanda kuma shi kadai ne danta.
So nike Atiku ya zama shugaban kasa dan Mahaifinmu ya samu damar damun kudi saboda muma ‘yan Najeriya ne>>Inji dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

So nike Atiku ya zama shugaban kasa dan Mahaifinmu ya samu damar damun kudi saboda muma ‘yan Najeriya ne>>Inji dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Duk Labarai
Dan Tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa, Yana son a baiwa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar damar zama shugaban kasa dan a ga kamun ludayinsa. Saidai wani ya mayar masa da martanin cewa watau dan kai da mahaifinka ku ci gaba da samun kudi koh? Bashir cikin Habaici ya bashi amsar cewa eh hakane muma mu dibi rabonmu, shin mu ba 'yan Najeriya bane? https://twitter.com/i/status/2059978113623240966