Kalli Bidiyon yanda Golan Najeriya ya ajiye wani abu kusa da Post kamin a fara Buga Penalty da ya dauki hankula
Kamin a fara buga Penalty Jiya a wasan Najeriya da Morocco, Golan Najeriya, ya ajiye wani abu a kusa da post.
Bayan da ya wuce, wani ma'aikacin filin wasan ya je ya dauke abinda ya ajiyen
Lamarin ya dauki hankula.
https://twitter.com/i/status/2011780621886947454








