Sunday, October 11
Shadow

Duk Labarai

Yanda wata mata tasa na saka matsatstsun kaya, na rikawa mijinta Kisisina ya bani Miliyan 10 muka raba>>Inji Maryam me wankin gidaje

Yanda wata mata tasa na saka matsatstsun kaya, na rikawa mijinta Kisisina ya bani Miliyan 10 muka raba>>Inji Maryam me wankin gidaje

Duk Labarai
Shahararriyar me wankin Gidaje A Abuja, Maryam ta bayyana cewa wata matar aure ta kirata inda tace mijinta yana da kudi amma baya bata. Tace saidai yayi ta baiwa 'yan mata. Tace matar ta gaya mata tana son a zo gida a mata wankin gida amma sai mijinta na nan, sannan yana son Maryam din ta saka kaya da zasu matse ta. Ta rika kisisina a gaban mijin idan ya basu kudi sai su raba. Tace mijin ya bayar da Miliyan 10 inda ta dauki Miliyan 2 ta baiwa matar Miliyan 8. https://www.tiktok.com/@mbacleaningandlaundry/video/7692478507070262546?_r=1&_t=ZN-9APADJPM7kM
An sake samun wata daga Arewa data je Aikin Umrah ta yi shigar Banza

An sake samun wata daga Arewa data je Aikin Umrah ta yi shigar Banza

Duk Labarai
A yayin da makon daya gabata aka ga wata ta yi shigar banza a Saudiyya wadda lamarin ya jawo Allah wadai a kafafen sada zumunta. Tazo daga baya ta goge Bidiyon. Saidai an sake samun wasu da suka sake yin irin shigar da ta yi me dame jiki a yayin da suke aikin Umrah. Lamarin ya jawo Allah wadai da kiran cewa ya kamata a dauki mataki kan lamarin. https://www.tiktok.com/@hajiya_ayshat/video/7692019608055762182?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7692019608055762182&source=h5_m&timestamp=1791467369&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&am...

Kalli Bidiyon: Yanda magidanci ya kama matarsa da kwarto a mota

Duk Labarai
Wani magidanci daga Arewacin Najeriya ya tare wata mota ta hanyar shiga gaban motar inda ya bayyana cewa, matarsa ce a cikin motar tare da kwartonta. Jama'a sun taru inda daga baya jami'an tsaro suka isa wajan. An ga Mijin matar da wanda yake zargi da neman matarsa suna musayar zage-zage. Bidiyon lamarin ya karade kafafen sada zumunta inda akai ta tafka Muhawara. https://twitter.com/real_khanzunlah/status/2107749155728961883
Matashiya me fadakarwa a kafafen sada zumunta da kuma ikirarin ita ‘yar Izalace, ta dauki Hankula bayan da aka ga ta kaiwa wani Bayerabe ziyara a dakinsa dake Abuja suna ta tikar rawa

Matashiya me fadakarwa a kafafen sada zumunta da kuma ikirarin ita ‘yar Izalace, ta dauki Hankula bayan da aka ga ta kaiwa wani Bayerabe ziyara a dakinsa dake Abuja suna ta tikar rawa

Duk Labarai
Saifan Mai Kyau data saba fadarkwa hadda ma janyo hankalin mata musamman wadanda suka yi abinda bai dace ba a kafafen sada zumunta. Sannan tana ikirarin ita 'yar Izala ce. An ganta a dakin wani Bayerabe data kai masa ziyara a Abuja. Yace daga Kaduna ta taso ta kai masa ziyara Inda aka ga suna rawa tare. https://www.tiktok.com/@kimzzyfrosh/video/7692855300935732486?_r=1&_t=ZS-9AM1O1oi1n6 Wasu masoyanta dai sun ce ya kamata ta tsaya waje daya, idan Ita ta Allah ce ta tsaya a matsayin nutsatstsiya, idan kuma dayan bangaren take ta tsaya acan domin tana raba musu hankali. Saidai da Surutu yayi yawa, Bayeraben ya fito ya nuna cewa akwai abokansa a dakin ba su kadai bane.
Kalli Bidiyon: Dama haka kike? Masoyan Tauraruwar Tiktok, Adama suka cika da mamaki bayan da ta saka Bidiyo Timbir babu rigar Maama a jikinta

Kalli Bidiyon: Dama haka kike? Masoyan Tauraruwar Tiktok, Adama suka cika da mamaki bayan da ta saka Bidiyo Timbir babu rigar Maama a jikinta

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Adama ta dauki hankula bayan da ta wallafa Wani Bidiyon ta Timbir babu Rhigar Maama a jikinta. Masoyanta musamman sun cika da mamaki inda suke fadar dama itama haka take, saboda a baya sun saba ganinta sanye da Hijabi. https://www.tiktok.com/@adamaadamu15/video/7692035224686890246?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7692035224686890246&source=h5_m&timestamp=1791368280&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7691316900497229588&share_link_id=1f1d449d-d776-4ae7-a5fb-2606ce61a4db&share...
Kalli Bidiyon: Rawar da Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Kabara ta yi a gaban Gwamnan jihar Katsina

Kalli Bidiyon: Rawar da Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Kabara ta yi a gaban Gwamnan jihar Katsina

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Kabara tare da abokin Aikinta Tijjani Asase sun yi rawa a gaban Gwamnan Katsina, Dikko Radda. Sun yi rawar ne a yayin da Hadiza ke rerawa Gwamnan wakar Yabo data masa. Saidai da yawa na cewa Gwamnan baya kallon Tijjani Asase, Hadiza Kabara ya kurawa idanu. https://www.tiktok.com/@nazir_danhajiya/video/7693216720672148754?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7693216720672148754&source=h5_m&timestamp=1791367481&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=76913169004972...