Kalli Bidiyon: Wannan Angon ya dauki hankula bayan da aka ga gaban rigarsa ya tashi ana tsaka da shagalin biki, wasu na cewa ya sha maganin karfin maza ne da yawa
Wannan wani Ango ne da gaban rigarsa ya tashi a wajan da ake shagalin aurensa.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda wasu ke zargin cewa wai ya sha maganin karfin maza ne.
Wasu kuma na cewa iska ce ta hura rigarsa.
https://twitter.com/i/status/2045826232533602784








