Monday, June 29
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: An baiwa Gfresh Al-amin tallar wani Club/Gidan rawa dake Abuja inda mata ke rawa, babu kaya a jikinsu

Kalli Bidiyon: An baiwa Gfresh Al-amin tallar wani Club/Gidan rawa dake Abuja inda mata ke rawa, babu kaya a jikinsu

Duk Labarai
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa an bashi jakadancin wani gidan rawa inda mata ke rawa babu kaya a jikinsu dake Abuja. Gfresh ya nuna gidan rawan da kuma shuwagabannin gidan inda yaje suka kulla yarjejeniya. Ya bayyana cewa, kwanannan zai fara tallar gidan. https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7648426429843033362?_r=1&_t=ZS-970hzFXIOxB
Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya bayyana soyayyarsa ga Fati Washa

Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya bayyana soyayyarsa ga Fati Washa

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya bayyana soyayyarsa ga Fati Washa. An ga Adam A. Zango ya wallafa Bidiyon Fati Washa tare da nashi a shafinsa na Tiktok inda ya saka wakar soyayya a kai. Wasu sun rika tambayar cewa zai kara da itane? https://www.tiktok.com/@og_adam_a_zango_official/video/7648449286446894356?_r=1&_t=ZS-970ggaEDm3Y A baya dai Rahotanni sun bayyana cewa, Adam A. Zango yayi soyayya da Fati Washa.
Kalli Bidiyon: An tsinceshi amma bai san komai ba in banda sunansa

Kalli Bidiyon: An tsinceshi amma bai san komai ba in banda sunansa

Duk Labarai
Wannan wani bawan Allah ne da aka tsinta inda bayan sunansa, bai san komai ba. Ya ce sunansa Muhammad amma an tambayeshi sunan mahaifinsa yace bai sani ba, sunan mahaifiyarsa yace bai sani ba, sunan garinsu ko wani dan uwansa duk yace bai sani ba. Ana neman 'yan uwansa ko wani wanda ya sanshi. https://www.tiktok.com/@aburaudah18/video/7648343498751560978?_r=1&_t=ZS-970dpjDzpRt
Kai Duniya: Hisbah a jihar Katsina sun kama wani dake aikata abinda bai kamata ba da kannensa mata 3 da kaninsa namiji 1

Kai Duniya: Hisbah a jihar Katsina sun kama wani dake aikata abinda bai kamata ba da kannensa mata 3 da kaninsa namiji 1

Duk Labarai
Hukumar Hisbah a jihar Katsina ta kama wani yaro da yake aikata lalata da kannensa mata 3 da kuma kaninsa. A hirar da shugaban Hisbah din yake yi da wanda ake zargi, ya amsa laifukansa. Iyayen yaronne dai suka kamashi suka kaishi wajan Hisbah da kansu. https://www.tiktok.com/@y.m.y.ingawa/video/7646832110140935444?_r=1&_t=ZS-970YMWKFDZV
Kalli Bidiyon: Yanda yansandan Najeriya suka kubutar da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin daga hannun mutanen daji

Kalli Bidiyon: Yanda yansandan Najeriya suka kubutar da kanwar tsohon Ministan wutar Lantarkin daga hannun mutanen daji

Duk Labarai
Bidiyon yanda 'yansandan Najeriya suka kubutar da kanwar tsohon ministan wutar Lantarkin, Adelabu ya bayyana a kafafen sadarwa. Saidai wasu na cewa dama can gaba dayan abin shirine kawai. An ga yanda 'yansandan suka kama wadanda suka aikata laifin a cikin wani gida. Sannan daga baya an ga Adelabu tare da kanwar tasa da kuma 'yan biyunta da aka yi garkuwar dasu. Danna nan dan kallon Bidiyon