Monday, June 29
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Dan kwallon Najeriya daga jihar Kaduna, Zodak Yohanna ya sanya hannun bugawa kungiyar Brighton wasa

Kalli Bidiyon: Dan kwallon Najeriya daga jihar Kaduna, Zodak Yohanna ya sanya hannun bugawa kungiyar Brighton wasa

Duk Labarai
Dan kwallon Najeriya daga jihar Kaduna, Zodak Yohanna ya sakawa kungiyar Brighton Albion hannu na buga mata wasa na tsawon shekaru 5. Bayan saka hannun, an ganshi ya kira iyayensa zai sanar dasu. Saidai ya fashe da kuka ya kasa musu magana saboda murna inda saidai wanine ya sanar dasu. https://www.tiktok.com/@brilamedia/video/7648357825814564114?_r=1&_t=ZS-970RfZVXlXI
Kalli Bidiyon: Wani yace wai ni dan Zynqne tunda nace addu’a bata aiki kuma sai da aka yi addu’a da mahaifina ya auri mahaifiyata>>Soja Boy

Kalli Bidiyon: Wani yace wai ni dan Zynqne tunda nace addu’a bata aiki kuma sai da aka yi addu’a da mahaifina ya auri mahaifiyata>>Soja Boy

Duk Labarai
Tauraron mawakin arewa, Soja Boy yace wani yace masa wi shi dan Zynane saboda a lokacin da aka auri mahaifiyarsa saida aka yi addu'a tunda yace addu'a bata aiki. Soja Boy a martaninsa yace sadakine kadai aure koda ba shaidu ba addu'a babu siga. Yace idan kuma akwai malamin da zai kawo akasin haka a gaya masa zai sallama. Yace kuma zai ci gaba da fadakar da mutanen Arewa akan su daina yadda ana amfani dasu ana biyan bukatar 'yan siyasa yace duk abinda za'a mai saidai a mai ba zai daina fadakar da mutane ba. https://www.tiktok.com/@northysite/video/7648532280251534613?_r=1&_t=ZS-970MNSCCBcL
Kalli Bidiyon: Wata ta bani Labarin cewa saboda mijinta na da kudi, yace ta rika kawo mai kawayenta yana biyan bukatarsa dasu akan gadon aurensu>>Inji Sumshey

Kalli Bidiyon: Wata ta bani Labarin cewa saboda mijinta na da kudi, yace ta rika kawo mai kawayenta yana biyan bukatarsa dasu akan gadon aurensu>>Inji Sumshey

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Sumshey ta bayyana cewa, wata matar aure ta bayyana mata cewa mijinta idan yaga kawayenta sai yace yana sonsu. Tace kuma so bawai na aure ba, kawai yana son ya biya bukatarsa dasu. Tace saboda yana da kudi ya rika bata umarnin ta kawo masa kawayen dakinta ya biya bukatarsa. Tace an yi daya an yi biyu shine abin ya isheta take neman shawara. https://www.tiktok.com/@sumshey_kayan_mata/video/7648374880999673109?_r=1&_t=ZS-970JrAUZS5c
Kalli Bidiyon: Sakawa mace yatsa yayin mu’amalar aure rashin hankali ne>>Inji Khausar

Kalli Bidiyon: Sakawa mace yatsa yayin mu’amalar aure rashin hankali ne>>Inji Khausar

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok me sayar da magungunan kayan mata, Khausar ta bayyana cewa sakawa mace yatsa da kama mata nonuwa yayin mu'amular aure haukane. Tace hakan zai lalata macene inda tace ya kamata maza su je su nemi ilimin tarayyar aure Tace a daina yin abinda aka gani a fina-finan intanet da basu dace ba. https://www.tiktok.com/@northysite/video/7648404204666539285?_r=1&_t=ZS-96zlu0lSLk0
Kowa da kaddararsa, Ni iskanci shine kaddarata, idan ana son in daina, a samu wani ya bani jarin Miliyan 20>>Inji Gorgeous

Kowa da kaddararsa, Ni iskanci shine kaddarata, idan ana son in daina, a samu wani ya bani jarin Miliyan 20>>Inji Gorgeous

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Gorgeous ta bayyana cewa, Kowa da kaddararsa ita kuma iskanci ne kaddararta. Tace idan ana son ta daina, sai a samu wani ya bata jarin Naira Miliyan 20. Tace idan aka yi haka duk wanda ya kirata Otal ba zata je ba. Ta bayyana hakane a matsayin martani ga neman da hukumar Hisbah ke mata ruwa a jallo. https://www.tiktok.com/@gorgeous_ghurl/video/7646462685072133384?_r=1&_t=ZS-96zaFURAsBc
Kalli Bidiyon: Yanda Maryam Yahya ta kwanta akan kirjin abokin aikinta, Uzee

Kalli Bidiyon: Yanda Maryam Yahya ta kwanta akan kirjin abokin aikinta, Uzee

Duk Labarai
An hango Tauraruwar fina-finan Hausa Maryam Yahya kwance akan Kirjin abokin aikinta, Usman Uzee. An ji suna nishadi tsakaninsu tana kiransa daddy... https://www.tiktok.com/@northysite/video/7648351804572323092?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7648351804572323092&source=h5_m&timestamp=1780770717&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=1&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7625183675001341712&share_link_id=05d2a6f3-8236-4bba-8163-63c3768a9fea&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&ug_btm=b2001%2Cb2878&link_r...