Kalli Bidiyon: Ali Nuhu da Adam A. Zango a wajan daukar wani Film nasu da ya dauki hankula
An hango Ali Nuhu da Adam A. Zango a wajan daukar wani Film dinsu da ya dauki hankula.
https://www.tiktok.com/@og_adam_a_zango_official/video/7595343028106186005?_t=ZS-935aKyWH7GT&_r=1
Da yawa dai sun bayyana farin cikin ganinsu tare.








