Innalil-Lahi wa’inna iLaihi rajiun: Allah ya yiwa dalibai almajirai (17) Rasuwa Agarin Kauran-Namoda sanadiyyar Gobara wadda ta shafe awa uku tana ci
Innalillahi wa Inna Ilaihi rajiun
ibtila'in gobarar wuta yayi sanadiyyar mutuwar almajirai fiyeda 15 tareda jikkata wasu a daren jiya makantar malan ghali bakin kasuwa dake Kauran Namoda Jihar Zamfara.
Rahotanni da muke samu shine wutar ta auku ne a daren ranar Talata kuma Almajirai da yawa sun jikkata.
Hasbunallahu wa ni'imatil wakell.Ubangiji Allah shi gafarmasu ya bamu iKon cinye Wannan jarabawa.








