Hukumar ‘yansandan Najeriya tace indai mutum ya kai shekaru sama da 7 za’a iya kaishi kotu, kuma wadannan yara karamin cikinsu shine me shekaru 13
{"remix_data":[],"source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{"square_fit":1},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":true,"containsFTESticker":false}
Kakakin hukumar 'yansandan Najeriya ya kare sukar da akewa gwamnati kan gurfanar da kananan yara a kotu bisa zargin kifar da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta hanyar zanga-zanga.
A wata hira da gidan Talabijin na Channels TV suka yi dashi, Olumuyiwa Adejobi ya bayyana cewa, basu kai kananan yara kotu ba.
Yace doka tace idan dai yaro ya wuce shekaru 7 za'a iya gurfanar dashi a kotu.
Yace kuma duka cikin yaran mafi karancin shekaru sune wanda ke da shekaru 13.
https://twitter.com/K...