Sunday, November 22
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon yanda Thiago Mendes yaki gaisawa da Neymar

Duk Labarai
Bidiyo ya bayyana inda aka ga Thiago Mendes yaki baiwa Neymar hannu su gaisa. Ana gaisawa ne tsakanin 'yan wasan Vasco da Santos inda Neymar ya mikawa Thiago Mendes hannu saidai shi yaki mikawa Neymar din. https://twitter.com/i/status/2089069722348159248 Tun a shekarar 2020 Thiago Mendes da Neymar suka yi fada inda a farkon shekarar nan ma sun sake yi, yayin da Neymar ya mayar da komai ba komai ba shi kuwa Mendes har yanzu yana kullace dashi.

Kalli Bidiyon: Messi na ta shan Surutu saboda komawa kungiyarsa ta Inter Miami ya ci gaba da buga kwallo kwanaki hudu kacal bayan rasuwar mahaifinsa

Duk Labarai
Kwanaki 4 kacal bayan rasuwar Mahaifinsa, an ga Lionel Messi ya koma kungiyarsa ta Inter Miami ya ci gaba da buga kwallo. Hakan ya jawo muhawara inda wasu ke cewa, komawarsa ta yi wuri. Wasu kiwa cewa suke ta hakanne watakila zai samu sauki radadin rashin mahaifinsa da yayi. https://www.tiktok.com/@espnfc/video/7673295904773803277?_r=1&_t=ZS-98qBUEuZaWT

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa Safara’u ta koma Ruwa kwanaki kadan bayan da tace ta tuba daga abubuwan da take

Duk Labarai
Tauraruwar fina-finan Hausa, Safara'u ta koma Ruwa inda aka ganta tana wata rawa. Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da aka yi hira da ita tace ta tuba daga abubuwan da take zata koma yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam). https://www.tiktok.com/@safaa__yusuf/video/7673158873011735828?_r=1&_t=ZS-98pcvRsU96i

Kalli Bidiyon: Wata matashiya ‘yar Arewa, da ta rigamu gidan gaskiya dake ta yawo a kafafen sada zumunta, An ganta da shigar Banza da kuma mu’amala da maza

Duk Labarai
Wata matashiya data rigamu gidan gaskiya Bidiyon data yi wanda basu dace ba sun karade kafafen sada zumunta. A wasu Bidiyon an ganta sanye da kaya cibiya waje. A wasu Bidiyon an ganta suna rungumar Juna ita da wani. Da yawa dai na cewa, irin haka ake gudu sai sun rasu ayi ta rokon a goge bidiyonsu. https://www.tiktok.com/@call_me_notification001/video/7673116378676612370?_r=1&_t=ZS-98pbXQ7A1cy

Kalli Bidiyon: Irin Zagin da Dr. Jamil Dutsen Tanshi yawa Sheikh Sani Yahya Jingir

Duk Labarai
A wani Bidiyo da ya watsu a kafafen sada zumunta, An ga Dr. Jamilu Dutsen Tanshi yanawa Sheikh Sani Yahya Jingir rashin kunya. Ya masa maganganu hadda Zhaghi a ciki akan maganar Muslim Muslim. Sheikh Sani Yahya Jingir dai ya dade yana kiran a zabi Muslim Muslim a shugabancin Najeriya. https://www.tiktok.com/@pandodata/video/7673070156993531144?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7673070156993531144&source=h5_m&timestamp=1786554215&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7665740753532061457&share_link...