Allah Sarki, Kalli Bidiyon: Yanda Wani Malami ya rigamu gidan gaskiya yana tsaka da jawabi a wajan Maulidi
Wannan wani malami ne da ya rigamu gidan gaskiya yayin da yake tsaka da jawabi a wajan Maulidi.
An ji malam na kalmar Shahada yayin da yake faduwa kasa
Kuma tafiyar kenan.
Muna fatan Allah ya masa Rahama.
https://www.tiktok.com/@albasheerkhadim1/video/7600750868312460565?_r=1&_t=ZS-93XcmsZJk6D








