Aslam Aliyu ta kusa da Atiku Abubakar data bar ADC ta koma APC ta gana da shugaba Tinubu
Aslam Aliyu wadda sananniyar ta kusa da Atiku Abubakar ce amma ta sanar da ficewa daga ADC ta koma APC a yanzu ta gana da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Aslam Aliyu wadda 'yar Jihar Zamfara ce ta mika hannu suka gaisa da shugaba Tinubu a yayin ziyarar data kai masa.
https://twitter.com/i/status/2084061651649614109
Bayan fitarta daga ADC, Aslam da yaran Atiku sun yi ta musayar kalamai a tsakaninsu wanda har tace zatawa Atikun Tonon Silili.
Saidai bata yi ba.








