Kalli Bidiyon:Gfresh Al-Amin ya saki matarsa, Binta Suga
Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya saki matarsa, wadda yakewa Lakabi da Binta Suga.
Na kusa da Gfresh dinne aka ji suna ta yada maganar sakin inda wasu kuma ke ta Allah wadai dashi kan wannan sakin da yayi.
Wasu kuma, matan dake yadda su aureshi ne suke zargi.
https://www.tiktok.com/@mistinbestie/video/7601956553071070482?_r=1&_t=ZS-93ZxOEvu5E8
https://www.tiktok.com/@mairoo46/video/7601829355421109524?_r=1&_t=ZS-93Zxjr0n2IL
https://www.tiktok.com/@meenal.arabian.scent/video/7601842751738481941?_r=1&_t=ZS-93ZxsE41LgO








