“Update din Sadiya Haruna”: Tawa ta yi kyau, Ni Update dina ba da wani aka ganni ba, ni kadai aka ganni>>Inji Hafsat Baby
Tauraruwar Tiktok, Hafsat baby wadda a baya Update dinta ya fita ake ta yamadidi dashi a kafafen sada zumunta ta fito ta godewa Allah da cewa ita nata yayi kyau.
A yanzu dai anata yamadidin cewa, Update din Sadiya Haruna ya fita.
Inda ake cewa an ganta da wata suna tsotse-tsotse.
A martanin Hafsa tace Allah ya kiyaye a ganta da mace 'yar Uwarta.
https://www.tiktok.com/@hafsatbaby092/video/7667722276627893525?_r=1&_t=ZS-98QkMqRngY9








