Da Duminsa: Matar Adam A. Zango, Maimuna ta yi magana bayan rahoton cewa Adam A. Zango ya saketa
Rahotanni sun bayyana cewa, Adam A. Zango ya saki matarsa Maimuna shekara daya bayan auren.
Maimuna a hirar da aka yi da ita a gidan talabijin na Kosawa ta tabbatar da cewa aurenta ya mutu.
Tace Kaddararta kenan ita da Adam A. Zangon.
Saidai bata bayyana dalilin mutuwar auren nata ba.
https://www.tiktok.com/@kosawa_sadiya/video/7668706793350270229?_r=1&_t=ZS-98UoCvp3U2e








