Saturday, March 28
Shadow
Kalli Bidiyon: A yanda majalisa take a yanzu, da ita da babu duk dayane, Bamu da amfani>>Inji Sanata Ali Ndume

Kalli Bidiyon: A yanda majalisa take a yanzu, da ita da babu duk dayane, Bamu da amfani>>Inji Sanata Ali Ndume

Duk Labarai
Sanata Ali Ndume daga jihar Borno yace da majalisa da rashinta duk dayane a yanzu. Yace dalili kuwa, shine basa yin aikin da ya kamata su yi. Sanata Ndume yace laifin ba nasu bane su kadai amma suma dai a yanzu basu da wani amfani kuma yana fadin hakanne duk da yasan cewa yana cikin majalisar. https://twitter.com/i/status/2031510971693302113
Kalli Bidiyon: Kasashe da yawa ciki hadda Idiya sun ki amincewa da Jakadun da shugaba Tinubu ya aika musu

Kalli Bidiyon: Kasashe da yawa ciki hadda Idiya sun ki amincewa da Jakadun da shugaba Tinubu ya aika musu

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, kasashe da yawa ciki hadda India sun ki amincewa da jakadun da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika musu. Kasar ta India tace dalilinta na kin amincewa da jakadun na shugaba Tinubu shine wa'adin mulkinsa ya kusa karewa. Wata majiya daga fadar shugaban kasar tace ba India kadai bace, kasashe da dama sun nuna alamun kin amincewa da jakadun. Dalili shine suna tunanin idan shugaba Tinubu bai ci zabe ba a 2027 akwai yiyuwar sabon shugaban kasar da ya hau zai iya canja jakadun. A kwanan nan ne dai shugaba Tinubu ya nada jakadu guda 65
Kalli Bidiyon: Tsoho dake gadon Ajali ya karbi Musulunci kamin ya rasu

Kalli Bidiyon: Tsoho dake gadon Ajali ya karbi Musulunci kamin ya rasu

Duk Labarai
Wannan wani tsoho ne dake kan Gadon Ajali wanda ya karbi Musulunci kamin ya rasu. Bidiyon sa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta. https://www.tiktok.com/@alfaishmaelkamara/video/7614836939350478100?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7614836939350478100&source=h5_m&timestamp=1773096588&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7606977366144993025&share_link_id=2981ec65-6faa-4768-a9e5-00e22b11e7ab&share_app_id=1233&ugbiz_name=MAIN&ug_btm=b8727%2Cb2878&link_reflow_pop...
Abinda ke faruwa a Fim ya faru da gaske, yanda aka kaiwa wani Dattijo Budurwa ya aikata abinda bai dace ba ashe diyarsa ce

Abinda ke faruwa a Fim ya faru da gaske, yanda aka kaiwa wani Dattijo Budurwa ya aikata abinda bai dace ba ashe diyarsa ce

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta bayyana cewa akwai wata kawarta da aka hadawa kawalci amma da ta je wajan sai taga ashe babanta ne. https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7614182206214393095?_r=1&_t=ZS-94YYge7eWv3 Wannan na zuwane yayin da fadan cacar baki ya barke tsakanin Sadiya Haruna da Babiana.
Kalli Bidiyon: Wasu tsaffi da aka baiwa tallafin Ramadana na Gwamnati sun ce shugaba Tinubu ya zarce a 2027

Kalli Bidiyon: Wasu tsaffi da aka baiwa tallafin Ramadana na Gwamnati sun ce shugaba Tinubu ya zarce a 2027

Duk Labarai
A Wannan Bidiyon na wasu tsaffin mutane da aka baiwa tallafin abincin Azumi na Gwamnatin tarayya sun nuna farin cikinsu. An jisu suna cewa, shugaba Tinubu ya zarce a 2027. https://www.tiktok.com/@arewablog_/video/7614864704837881109?_r=1&_t=ZS-94YXTNIpIkj Saidai da yawa sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa abinda aka baiwa tsaffin ba zai dade ba zai kare.