Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa, Sabuwa tace wallahi ba karya take ba game da maganganun da ta yi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Sabuwa ta bayyana cewa, ba karya take ba maganganun da ta yi.
Tace da gaske tana da ciwon suga da hawan jini.
Tace tsofai-tsofai da ita zata fito ta yi karya dan a bata kudi?
https://www.tiktok.com/@officielhassanmakeup227/video/7591247778613906744?_t=ZS-92m6m4ah3ZZ&_r=1








