Kalli Bidiyon yanda Farfesa Isa Ali Pantami yayi zagayen gari a Gombe ana ta ce masa sai malam
Tsohon Ministan sadarwa, Farfesa, Isa Ali Pantami yayi zagaye a garin Gombe inda ya fito ta saman mota yana dagawa mutane hannu.
An ji ana ta ce masa sai malam.
https://twitter.com/i/status/2019145937101418934
A jiya ne dai Sheikh Pantami ya sabunta Rijistarsa ta jam'iyyar APC.








