Kalli Bidiyon: Nuna Rigar mama da dan kamfai a fim din Hausa ya jawo cece-kuce
Ganin Rigar mama da Dan kamfai a fim din Hausa ya jawo cece-kuce sosai.
Lamarin ya jawo sharhi sosai inda wasu ke cewa, hakan bai kamata ba kuma yaushe 'yan fim din Hausa suka fara haka?
https://twitter.com/i/status/2065095914054676766








