Kalli Bidiyon yanda wasu ke wasa a masallaci yayin da ake sallah
Wannan Bidiyon yanda wasu yara ke wasa a masallaci ne yayin da ake Sallah.
Lamarin ya dauki hankula inda ake bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
https://twitter.com/i/status/2030338026287603756








