Wannan wani magidanci ne ya bayyana cewa, ya sayar da kadarar Mahaifinsa ya biyawa mataraa kudin karatu.
Yace amma daga baya matar ta rabu dashi.
https://twitter.com/instablog9ja/status/2097244257916473679
Wannan hanyar Bida ne jihar Naija
Inda aka samu tsaikon ababen hawa wanda aka fi sani da Go Slow.
Saidai wasu motocin gwamnati sun zo wucewa bisa rakiya jami'an tsaro sojoji da 'yansanda
Sun bi one way, watau hanya daya dan su samu su wuce sojoji na buda musu.
Ko da masu manyan motoci suka ga haka, sai suka kicciya motocinsu akan hanyar suka hana kowa wucewa.
Sun ce indai ba za'a gyara hanyar kowa ya wuce ba to babu wanda zai wuce
https://www.tiktok.com/@alee_zaki/video/7682486441523318034?_r=1&_t=ZS-99Ycx6Wy5em
Wannan wata Amarya ce data tayar da Bori a ranar aurenta akan cewa wai Shaukin Jesus ne ya shigeta.
An ga dangin Mijinta nata mata tausar Kirji.
https://twitter.com/instablog9ja/status/2097034144920240486
Mawaki Davido ya hadu da wani matsafi wanda ya fitar da katin karta daga kunnen Davido din.
Matsafin ya daga hannunsa ya kai kusa da kunnen Davido kawai sai ga katin Karta a hannunsa.
Abin ya baiwa Davido da tawagarsa mamaki.
https://twitter.com/instablog9ja/status/2097218576507662814
Wannan wata matace data shekara 7 dauke da ciki amma daga karshe ta Haihu.
'Yan uwa da abokan arziki sun taru inda ake ta mata barka.
https://twitter.com/dammiedammie35/status/2097219723544957023
Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata, 8 ga watan Satumba na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,321.68 akan kowace dala.
Farashin a kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Fatakwal farashin ya kamane akan Naira 1,395 zuwa Naira 1,405, ya danganta saye ne ko sayarwa mutum zai yi
Allah Dai Ya Ba Mu Mazajen Aure Kawai, Don Wallahi Harkar Fim Ɗin Hausa Ba Sana'a Ba Ce, Saboda Na Yi Mamakin Yadda Ƴan Fim Ba Su Halarci Jana'izar Zee Diamond Ba, Inji Wannan Jaruma
Jarumar ta ƙara da cewa ƴan fim ɗin da suka halarci jana'izar ba su wuce mutum biyar ba, kamar Yusuf Lazio, Darakta Gidaje da Najib marubuci. Sai kuma a mata su uku ne.
Jarumar ta ce duk da cewa marigayiyar ta yi jama'a, amma idan ta ƴan fim ne da saidai ta ruɓe a gida, domin tun wajen ƙarfe 12 na rana suka je gidan rasuwar, amma sai wajen ƙarfe uku aka yi jana'izarta.
Ta ce a yau ta ƙara tsanar masana'antar fim domin ana amfani da su ne a masana'antar a lokacin da suke da lafiya.
https://www.tiktok.com/@abdulzifa8/video/7682868910755958036?_r=1&_t=ZS-99YUDnK0CIf
Rahotanni daga jihar Kano na cewa, Wani Matsafi ya nemi matashi ya samo masa yqtsqn mutum zai bashi Naira Miliyan 80.
Da matashij ya bazama nema bai samu ba, shine ya je ya kaiwa matsafin yqtsqnsa.
Saidai rigima ta kaure yayin da matsafin ya kasa baiwa matashin Miliyan 80 din da ya masa Alkawari.
Shine matashin ya kai kara wajan 'yansanda.
https://www.tiktok.com/@abba_muryar_talaka/video/7682796132841573652?_r=1&_t=ZS-99YRYuExf1g
A jiyane muka ga Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya fito yana sukar abokansa cewa sune suka lalata masa aurensa da tsohuwar matarsa, Maryam Nicki Minaj.
Musamman yace Hassan Make-Up yana daya daga cikin masu hurewa tsohuwar matar tasa kunne akan wai idan ta fito daga gidan Gfresh shi zai aureta.
Saidai a martanin Maryam, Tace Gfresh ya kawo shaidar cewa tana mu'amala da abokansa lokacin tana gidansa, ko kuma ta kaishi kotu.
https://www.tiktok.com/@maryamnickim/video/7682950307252374805?_r=1&_t=ZS-99YMgs7UgCu
Da Duminsa: Dan Sheikh Nura Khalid, Digital Imam, Ibrahim wanda ya bar Musulunci ya koma Kirista ya fito ya musanta ikirarin mahaifinsa dana 'yan uwansa cewa yana fama da tabin hankali
Yace lafiyarsa kalau.
Yace idan kuma ance bashi da hankali to a kawo takardar shidar da likita ya bayar yace yana da tabin hankali
https://www.tiktok.com/@yakuqxyfsxc/video/7682889162160131335?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7682889162160131335&source=h5_m×tamp=1788821605&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7665...