Kalli Bidiyon: Yanda Wani dansanda ya fito kan titi yake karanta Baibul
Wannan wani Bidiyon dansandan Najeriya ne da ya fito kan tiri yana karanta Baibul.
An ganshi hadda lasifika inda wasu ke cewa hakan bai dace ba.
https://twitter.com/i/status/2048656197738242411








