Kalli Bidiyon: Labari me ban mamaki, Balarabe ya je kasar Sudan ya yi aure, ya haihu da matar, ya gudu da dan ya koma Saudiyya yacewa dan nasa mahaifiyarsa ta rasu
Wannan dan wasan kungiyar Alnassr ta kasar Saudiyya ne watau Abdullah Khoujali
Mahaifinsa ya je kasar Sudan inda ya auri mahaifiyarsa.
Bayan sun haihu sai ya tsere da shi zuwa Saudiyya da ya girma sai yace masa, mahaifiyarsa ta rasu.
Saidai bayan da ya kai shekaru 30, mahaifin nasa abinda yayi ya dameshi sai ya bayyana masa cewa, mahaifitarsa na nan da rai.
https://twitter.com/i/status/2045239148215181495








