Kalli Bidiyon: Yanda aka baiwa Mawakin Kudu, Asake damar yin Sallah a guri na musamman da ba kowa ake baiwa damar shiga ba a Harami yayin da yaje Umrah
Tauraron mawakin Kudu, Asake kenan a wannan Bidiyon inda aka ga yana Sallah a wani kebantaccen guri da ba kowa ake baiwa damar yin Sallah a wajan ba a kasar Saudiyya.
Asake dai ya je kasar Saudiyya aikin Umrah ne.
https://www.tiktok.com/@asakelife/video/7616539405074894111?_r=1&_t=ZS-94eNP2lUz6P








