Kalli Bidiyon yanda jami’an tsaro suka kkashe mutane 4 a Rimin Auzinawa Kano,”Abba kaci Taliyar Karshe”
Wannan bidiyon yanda lamarin rikicin rusau ya faru ne a jihar Kano inda Rahoton Daily Trust yace jami'an tsaro sun kashe mutane 4.
Lamarin ya farune a Rimin Auzinawa inda aka rushe gidajen mutane su kuma suka mayar da martani ta hanyar jifar jami'an tsaron.
https://twitter.com/Mk__maitama/status/1886337089412714757?t=zdl2zRvXaG1ctDykEILFMw&s=19
Su kuma jami'an tsaron sun bude wuta inda hakan yayi sanadiyyar kisan mutane 4.
Kalli Bidiyon faruwar lamarin anan






