Sunday, November 22
Shadow

Duk Labarai

Ali Nuhu ya ci gaba da koyar da Rawa inda wasu ke ganin ya girma da hakan

Ali Nuhu ya ci gaba da koyar da Rawa inda wasu ke ganin ya girma da hakan

Duk Labarai
A yayin da yake shirya sabon shirinsa, Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu ya ci gaba da koyar da Rawa da waka. Ian ga Ali Nuhu na koyawa A'isha Soba yanda zata yi rawa a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai. Saidai mafiya yawa sun tafi akan cewa, Ya kamata ace Ali Nuhu ya girma da koya rawa. https://www.tiktok.com/@sheik_isa_alolo/video/7669206050314145045?_r=1&_t=ZS-98XeqfJDfmf
Kalli Bidiyon: Wani magidanci da aka kama yana zuwa shago yana cewa, yayi siyayya a bashi canja alhali karya yake

Kalli Bidiyon: Wani magidanci da aka kama yana zuwa shago yana cewa, yayi siyayya a bashi canja alhali karya yake

Duk Labarai
Wannan magidanci ne da aka kama da zamba cikin aminci. Ya bayyana cewa, yana shiga shagone bai yi siyayya ba sai yace a bashi canjin dari biyar. Wanda suka kamashi din dai sun bayyana cewa, ba zasu tabashi ba amma suna fatan Allah ya hadashi da daidai dashi in bai daina ba. https://www.tiktok.com/@poetmahmoud1/video/7668726501663132949?_r=1&_t=ZS-98WM014ANn8
Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya fito da kansa ya bayyana dalilin da yasa ya saki matarsa Maimuna

Kalli Bidiyon: Adam A. Zango ya fito da kansa ya bayyana dalilin da yasa ya saki matarsa Maimuna

Duk Labarai
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya fito ya bayyana dalilin da yasa ya saki matarsa Maimuna. Adam ya bayyana a shafinsa na Instagram cewa, Sun gano suna da kwayoyin halitta iri daya shi da matarsa watau A.A shiyasa suka rabu. Saidai Adam A. Zango yace bayan wannan babu wata rashin jituwa a tsakaninsu inda ya wallafa Bidiyon lokacin da Maimuna ke barin gidansa, yace ta bar gidansa tana cikin farin ciki. https://www.tiktok.com/@queenmeerah_adam/video/7668709829107649812?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7668709829107649812&source=h5_m&timestamp=1785570761&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&social_s...
Bayanai sun fito kan dalilin da yasa Adam A. Zango ya saki matarsa Maimuna

Bayanai sun fito kan dalilin da yasa Adam A. Zango ya saki matarsa Maimuna

Duk Labarai
A yau ne dai aka samu rahotanni masu cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango ya saki matrsa, Maimuna. A Rahoton Premier Radio sun ruwaito cewa daya daga cikin dalilan da ake cewa Adam A. Zango ya saki matarsa saboda su shine wai tun kamin aure sun yi alkawarin babu haihuwa shi da matarsa. Amma a yanzu matar na son haihuwa. https://www.tiktok.com/@premierradiong/video/7668750319672691989?_r=1&_t=ZS-98VIdQCFppZ Zuwa yanzu dai Adamu bai ce komai ba kan lamarin.