Wednesday, May 13
Shadow

Duk Labarai

Da Duminsa: Atiku Abubakar ma zai bar ADC ya bi su Peter Obi da Kwankwaso jam’iyyar NDC

Da Duminsa: Atiku Abubakar ma zai bar ADC ya bi su Peter Obi da Kwankwaso jam’iyyar NDC

Duk Labarai
Rahotanni sun bayyana cewa, shima Atiku Abubakar na shirin barin jam'iyyar ADC dan ya bi su Peter Obi da Kwankwaso zuwa jam'iyyar NDC. Rahoton yace yanzu haka Atiku na shawara akan wannan batu. Shahararren dan jarida na gidan talabijin din Arise TV, Rufai Oseni ne ya bayyana hakan a shafinsa na X. https://twitter.com/i/status/2051538613096112588
Kai Duniya, Wai Yaushe Hausawa suka lalace haka? Bidiyon Tsyràìchy na wannan matashiyar Saurayinta na aikata Abinda bai dace ba da ita ya karade kafafen sada zumunta

Kai Duniya, Wai Yaushe Hausawa suka lalace haka? Bidiyon Tsyràìchy na wannan matashiyar Saurayinta na aikata Abinda bai dace ba da ita ya karade kafafen sada zumunta

Duk Labarai
Wannan matashiyar bahaushiyar ta karade kafafen sada zumunta inda aka ga Bidiyon ta wani saurayinta yana biyan bukatarsa da ita. Da yawa sun yi amanannar cewa, wayau ya mata musamman saboda irin kalaman da take fadi a cikin Bidiyon. An ji tana kuka tana cewa wayyo Allah babana, wayyo Allah mamana, hakan yasa wasu suka fassara cewa wayau ya mata bata saba ba. Bidiyon dai yayi muni matuka da babu abinda ba'a gani ba saurayin nata ya nuna fuskarta da komai har ya kammala biyan bukatarsa amma shi bai nuna fuskarsa ba saidai muryarsa kawai ake ji.
Kalli Bidiyon: Yanda Sowore suka tayar da hankula a Abuja, suna kiran a saki Dan jarida da aka kama saboda ya fallasa cewa ba’a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci

Kalli Bidiyon: Yanda Sowore suka tayar da hankula a Abuja, suna kiran a saki Dan jarida da aka kama saboda ya fallasa cewa ba’a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci

Duk Labarai
Dan gwagwar maya kuma mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore ya shiga gaba inda aka gudanar da zanga-zangar neman a saki wani dan jarida daya wallafa cewa ba'a baiwa sojojin Najeriya isashshen Abinci. https://twitter.com/i/status/2051286202599256415 Dan jaridar Me suna Justice Crack an kamashi ne inda DSS da sojoji suke rike dashi. Saidai matasan kudu sun fito inda suke neman sai an sakeshi.
Daga gayawa Sheikh Pantami cewa kujerar Gwamna ta mai girma, sanata ya kamata ya fara nema shikenan yayi Blocking dina

Daga gayawa Sheikh Pantami cewa kujerar Gwamna ta mai girma, sanata ya kamata ya fara nema shikenan yayi Blocking dina

Duk Labarai
Wani ya bayyana cewa ya baiwa Farfesa Hon. Sheikh Isa Ali Pantami shawarar cewa ba gwamna ya kamata ya fara nema ba, Sanata ya kamata ya fara nema. Yace daga gayawa Pantamin hakan sai yayi Block dinsa. https://twitter.com/i/status/2051008353350881584 A jiya ne dai Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa bai yadda da dan takarar bai daya da aka tsayar dashi a matsayin dan takarar Gwamnan jihar Gombe ba a jam'iyyar APC. https://twitter.com/i/status/2051067363856986116
Ban amince da Dan takarar Gwamna da APC ta zaba ba a jihar Gombe>>Inji Pantami

Ban amince da Dan takarar Gwamna da APC ta zaba ba a jihar Gombe>>Inji Pantami

Duk Labarai
Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana cewa bai yadda da dan takarar da Jam'iyyar APC ta zaba ba a jihar Gombe a matsayin dan takarar Gwamna ba. Pantami ya bayyana cewa nadi ne aka yi wanda ba'a tuntubi sauran 'yan takara irinsa ba kamin a yi hakan ba kamar yanda doka ta tanada. Malam yace dan haka masoyansa kada su tayar da fitina su shiryawa zaben fidda gwani. Yace ya baiwa lauyoyinsa umarnin shiryawa dan daukar matakin da ya dace.