Kalli Bidiyon: Yanda Dangote ya tashi tsaye dan gaishe da mawaki Burna Boy
An ga Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya tashu tsaye dan gaishe da Mawaki Burna Boy a yayin da Burna Boy din ya shiga daki ya tarar da Dangoten a zaune.
Shima dai Burna Boy ya rusuna dan gaishe da Dangoten.
https://twitter.com/Zima_Dee7/status/2106383045880381621








