Wednesday, September 16
Shadow
Kalli Bidiyon: Matashi yana tsotsar kafar masoyiyarsa

Kalli Bidiyon: Matashi yana tsotsar kafar masoyiyarsa

Duk Labarai
Wannan wani matashine yake tsotsar kafar masoyiyarsa. An gansu tare a cikin mota yana tuki inda take tura masa kafarta shi kuma yana kama kafar yana tsotsa. Da yawa sun ce ba zasu iya aikata hakan ba. Wasu kuma sun bayyana hadarin take tattare da hakan musamman idan kafarta bata da tsafta hakanan gangancine tunda yana tukine. https://twitter.com/Legend6p/status/2098799776586191119
Kalli Bidiyon wata Bayerabiya data soki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Kalli Bidiyon wata Bayerabiya data soki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Duk Labarai
Tinubu saboda bakin hali irin naka, ka kashe Biliyan 37 wajan tafiye-tafiye amma kana ce mana mu kara hakuri. Insha Allah ba zaka ghamaa da Duniya lafiya ba. Ku kuma 'yan Najeriya in kun ga dama ku ci gaba da zaben barayi ku kuka sani. Tinubu na da tarihin laifi. Shugaban ma'aikatansa na da tarihin laifi. Shugaban kula da tattalin arzikinsa nada Tarihin Laifi ba dole su yi ta wadaka da dukiyar kasa ba. Inji Wannan matar bayerabiya daka dauki hankula a kafafen sada zumunta. https://twitter.com/originalproflle/status/2098898477623255414