Muna son a dauke maganar Aminu Bolo a gidan Brekete family>>Inji Dattawan Rigasa
Dattawan Unguwar Hayin Rigasa sun fito sun bayyana cewa a dauke maganar Aminu Bolo daga gida Rediyo da Talabijin na Brekete family.
Sun ce a mayar da maganar hannun 'yansanda kuma idan an samu Aminu Bolo da Laifi a hukuntashi basa goyon bayansa.
Sannan sun ce a yanzu dai 'yansanda sun ce basa neman Aminu Bolo.
https://www.tiktok.com/@usmanharuna686/video/7684055468297211144?_r=1&_t=ZS-99e7Wa8Z6En








