An kashe Naira Miliyan 200 wajan kayata gurin wani biki a arewa
Wannan wani wajan bikin 'ya'yan Manya ne da aka kayata a Arewa akan naira Miliyan 200 da ya dauki hankula sosai.
Da yawa dai na cewa an yi Almubazzaranci.
https://www.tiktok.com/@abuja.scenes/video/7685293458365402375?_r=1&_t=ZS-99jPHjMx2pA








