Kalli Bidiyon: Wasu da ke cin Burodi da Man gyada da suka dauki hankula
Wannan wasu ne dake cin Burodi da Man gyada da suka dauki hankula a kafafen sadarwa.
Wasu dai da fassara hakan da wahalar rayuwa da suke zargin Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta jefa kasa a ciki.
https://twitter.com/dammiedammie35/status/2099133357263126955








