Sunday, October 11
Shadow

Duk Labarai

Kalli Bidiyon: Yanda shahararren mawaki, Idris Abdulkarim ya kalli Idon dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya gaya masa cewa mahaifinsa ne shugaban kasa mafi muni da aka taba yi a Tarihin Najeriya

Shahararren Mawaki, Idris Abdulkarim ya kalli idon da shugaban kasa, Seyi Tinubu ya gaya masa cewa, Mahaifinsa ce shugaban kasa, Mafi Muni da aka taba yi a tarihin Najeriya. Idris ya fadi hakane a wajan wani taro da aka bashi dandamali yayi magana. Bayan fadin maganar, an ga dan shugaban kasar ya tashi tsaye ransa a bace sai muzurai yake. Da yawa dai sun jinjinawa Idris Abdulkarim bisa wannan mazantaka daya nuna. Saidai dama can an sanshi da haka, a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, Idris Abdulkarim yayi wakar Najeriya Jaga-Jaga a wani dakin taro dake cike da manyan 'yan siyasa. Wakarce har yanzu idan dai za'a yi wani taro ko zanga-zanga ta nuna rashin jin dadin Gwamnati, to ita ake amfani da ita.
Kalli Bidiyon: Yanda Bilal Villa ya sha da Kyar a Maiduguri a wajan wani wasa da ya je

Kalli Bidiyon: Yanda Bilal Villa ya sha da Kyar a Maiduguri a wajan wani wasa da ya je

Duk Labarai
Mawaki Bilal Villa ya sha da Kyar a Maiduguri a wajan wani wasa da ya je. Matasa sun fusata saboda yanda Bilal Villa ya ajiye su tsawon Awanni suna jiransa. Bayan da ya hau dandamali zai fara wasa, An rika masa Ihun Ngulde saidai a karshe ma da kyar aka fitar dashi daga wajan. https://www.tiktok.com/@abbezyx2/video/7691787486061776146?_r=1&_t=ZN-9ADuByDM9Ac https://www.tiktok.com/@princehamzangoshe001/video/7691770166547369224?_r=1&_t=ZN-9ADuw7cEhFu
Kalli Bidiyon: Kwankwaso ya bayar da labarin yanda suka kwana a cikin Mota a wani gidan mai a Dajin jihar Kwara

Kalli Bidiyon: Kwankwaso ya bayar da labarin yanda suka kwana a cikin Mota a wani gidan mai a Dajin jihar Kwara

Duk Labarai
Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayar da labarin yanda suka kwana a cikin Mota a cikin wani gidan mai a dajin jihar Kwara. Kwankwaso ya bayar da labarin ne a shafinsa na X inda ya wallafa Bidiyon yanda lamarin ya faru. Yace lamarin ya farune a tsakanin shekarar 2022 zuwa 2023. https://twitter.com/KwankwasoRM/status/2105755599631782016
Kalli Bidiyon: Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Ministar al’adu, Hannatu Musa Musawa suka cashe a wajan Bikin ranar ‘yanci

Kalli Bidiyon: Yanda Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Ministar al’adu, Hannatu Musa Musawa suka cashe a wajan Bikin ranar ‘yanci

Duk Labarai
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Ministar Al'adu, Hannatu Musa Musawa sun cashe a wajan Bikin ranar 'yanci yayin da Najeriya ta cika shekaru 66 da samun 'yanci. An gansu akan Dandamali suna ta rawa. https://www.tiktok.com/@kashim_shettimatv/video/7691828481377848596?_r=1&_t=ZN-9ADFrBOpSMA
Kalli Bidiyon: Yayin da aka je taron ranar ‘yanci a Abuja, Rarara yaje wajan yana wakar Omologo saidai matasa sun ta masa Ehon Bamaso

Kalli Bidiyon: Yayin da aka je taron ranar ‘yanci a Abuja, Rarara yaje wajan yana wakar Omologo saidai matasa sun ta masa Ehon Bamaso

Duk Labarai
Dauda Kahutu Rarara ya je wajan wani taron ranar 'yanci a Abuja inda yayi wakar Omologo. Saidai ya hadu da fushin matasa inda suke cewa sun je bikin ranar 'yancine bai kamata a mayar da wajan dandamalin siyasa ba. An ji matasan nata Ihun Bama so. https://twitter.com/unclefahad_/status/2105746137588113542
Kalli Bidiyon: Wannan Kiristar na ta shan yabo a wajan Musulmai

Kalli Bidiyon: Wannan Kiristar na ta shan yabo a wajan Musulmai

Duk Labarai
Wannan wata matashiyar Kirista ce data yi abin a yaba inda Musulmai da yawa ke jinjina mata. Tana aiki ne d wani kamfanin jirgin sama ind wani Musulmai yaje ta duba masa kayansa zai je aikin Umrah. Saidai jakunkunansa biyu ne, inda yace amma daya za'a saka masa a bayanansa inda yace ta saka dayar jakar tasa akan sunan wani. Saidai tace mai bata yadda ba. Yace mta shifa an saba mai haka. Yace mata zai sallameta inda a cikin Bidiyon an ji yana ce mata ta bashi lambar asusun wayarta ya tura mata da cin hanci. Duk da haka Tace gaskiya ita ba zata yi ba, tace bata san menene yake a cikin jakar tasa ba watakila kayan laifine ya dorawa wani a kamashi. Tace kuma ita kamfaninsu bsa irin wannan abin. https://twitter.com/abbmdg1/status/2105677814699606488 Wannan gaskiya ...